Categories
Hausa Language Notes

Hanyoyin Kyautata Sana’o’ in dadai da na zamani

Kamar yadda zamani ke chanzawa ababe dayawa ke dauka salo ya kuma bi zamani. Hakannan ma ta harkar sana’a Misali: Sana’a Noma kamar yadda muka yi bayyani noma tsohuwar sana’a ce wanda kowa ya tashi ya sa me ta. Ka fin zamani ya chanza ababen da manomi yake amfani da shi ne Fartanya, lauje, margibi […]

Categories
Hausa Language Notes

Ire-iren Sana ‘o’ in Gargajiya

Sana‘o’ in hausa na gargajiya suna da yawa, baza a iya iyakance adadinsu ba. A nan ya kamata dalibai su tuna cewa anyi masu nazarin wadannan sana’o’ in gargajiya a littafi na biyu na jerin gwanon littatafan sabuwar Hanyar Nazarin Hausa don kananan makarantun Sakandare. Domin haka a wannan darasi za a yi bitar wadannan […]

Categories
Hausa Language Notes

Ma’anar sana’a

Sana’a hanya ce ta amfani da hikima a sarrafa albarku da ni’imomin da dan Adam ya mallaka don bukatun yau da kullum. Don haka ke nan ana’a wata abu ce wadda mutum ya jibinci yi da nufin samun abin masarufi don gudanar da harkokin rayuwa. Sana’a abu ce wadda ta danganci tono albarkatun kasa da […]

Categories
Hausa Language Notes

Tsarin Rubutaccen Adabi

Rubutaccen adabi kamar yadda mukayi bayyani shi ne wanda ake kira da ‘Adabin zamani’ wannan shi ne adabin da masu ilimi suka rubuta a littafai don jama’a su karantasu kuma amfana. Ilimin rubutu,  wato yin amfani da tsara wadansu alamomi a kan takarda ko wadansu abubuwa, kamar allo, ganye dutse  da makamantansu don sadar da […]

Categories
Hausa Language Notes

Ma’anar rubutaccen adabi

Ma’anar rubutaccen adabi shine adabin zamani. Ana kiran wannan adabi ‘Rubutaccen adabi’ saboda da can can, tun asali, a rubuce ake tsara shi. Kuma ana kiransa ‘Adabin zamani’ Saboda bai dade sosai da shigowa ba kamar adabin gargajiya. Rubutaccen adabi ko adabin zamani ya samu ne bayan da hausawa suka iya rubutu da karatu. Hausawa […]

Categories
Hausa Language

JSS1 2nd Term Hausa Language scheme of work

SECOND TERM E- LEARNING NOTES JS 1(BASIC 9) HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK MAKO                          BATU                            Bita akyyukan sashen daya gabata                            Ma’anar rubutaccen adabi (maimaitawa)                            Rukunonin rubutaccen adabi                            Tsarin rubutaccen adabi                            Ma’anar sana’a                            Muhimmancin sana’a                            Ire-iren sana’o’i                           Bayanin wadansu zababbun sana’o’i                           Hanyoyin Kyautata sana’o’i